Dawa na daya daga cikin hatsi mafiya muhimmanci da ake nomawa a Najeriya, musamman a arewacin kasar. Masana kiwon lafiya sun ce dawa na dauke da sinadaran gina jiki masu amfani ga jikin dan adam. Dawa ...