News

Trump ya ce hada JD Vance da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio a tikitin jam'iyyar Republican zai kai kasar ga mataki na gaba.